iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mmakaranci dan kasar Labanon Youssef Younis ya karanta nassosi masu dadi daga ayoyi masu tsarki na kalmar wahayi a kan abin da ya shafi ni’imomin Allah madaukakin sarki.
Lambar Labari: 3487082    Ranar Watsawa : 2022/03/22